Rut 1:13 HAU

13 za ku yi ta jira har su yi girma? Ai, ba zai yiwu ba, 'ya'yana. Ina baƙin ciki ƙwarai saboda abin da ya same ku, da yadda Ubangiji ya yi gāba da ni.”

Karanta cikakken babi Rut 1

gani Rut 1:13 a cikin mahallin