Rut 1:14 HAU

14 Suka sāke fashewa da kuka. Sai Orfa ta yi wa surukarta, sumba, ta yi bankwana da ita, amma Rut ta manne mata.

Karanta cikakken babi Rut 1

gani Rut 1:14 a cikin mahallin