Rut 1:21 HAU

21 Na tafi a wadace, ga shi, Ubangiji ya komo da ni hannu wofi. Don me kuke kirana mai farin ciki da yake Ubangiji Mai Iko Dukka ya wahalshe ni, ya kuma aukar mini da masifa?”

Karanta cikakken babi Rut 1

gani Rut 1:21 a cikin mahallin