Rut 1:22 HAU

22 Haka Na'omi ta koma daga ƙasar Mowab tare da surukarta Rut, mutuniyar Mowab. Suka isa Baitalami a farkon kakar sha'ir.

Karanta cikakken babi Rut 1

gani Rut 1:22 a cikin mahallin