Rut 2:20 HAU

20 Na'omi ta ce wa Rut, “Ubangiji wanda bai daina nuna alheri ga masu rai da marigayan ba, ya sa masa albarka.” Ta ƙara da cewa, “Ai, mutumin, shi danginmu ne na kusa.”

Karanta cikakken babi Rut 2

gani Rut 2:20 a cikin mahallin