Rut 2:21 HAU

21 Rut kuma, mutuniyar Mowab, ta ce, “Banda wannan ma, ya ce mini, ‘Ki riƙa bin barorina, har lokacin da suka gama mini girbin.’ ”

Karanta cikakken babi Rut 2

gani Rut 2:21 a cikin mahallin