3 Rut ta tafi wata gona, tana bin bayan masu girbi, tana kala. Ta yi sa'a kuwa ta fāɗa a gonar Bo'aza, dangin Elimelek.
Karanta cikakken babi Rut 2
gani Rut 2:3 a cikin mahallin