Rut 2:2 HAU

2 Sai Rut, mutuniyar Mowab, ta ce wa Na'omi, “Bari in tafi, in yi kalan hatsi a gonar wanda ya yarda in yi.”Na'omi ta ce mata, “Ki tafi, 'yata.”

Karanta cikakken babi Rut 2

gani Rut 2:2 a cikin mahallin