Rut 3:10 HAU

10 Sa'an nan ya ce, “Ubangiji ya sa miki albarka 'yata, yanzu kin nuna alheri mafi girma fiye da na dā da yake ba ki nemi saurayi, matalauci ko attajiri ba.

Karanta cikakken babi Rut 3

gani Rut 3:10 a cikin mahallin