Rut 3:11 HAU

11 Yanzu dai, 'yata, kada ki damu, zan yi miki dukan abin da kika roƙa, gama dukan mutanen garin sun sani ke macen kirki ce.

Karanta cikakken babi Rut 3

gani Rut 3:11 a cikin mahallin