Rut 4:13 HAU

13 Bo'aza kuwa ya auri Rut, ta zama matarsa. Ya kuma shiga wurinta, Ubangiji kuwa ya sa ta yi ciki, ta haifa masa ɗa.

Karanta cikakken babi Rut 4

gani Rut 4:13 a cikin mahallin