Rut 4:14 HAU

14 Sai mata suka ce wa Na'omi, “Yabo ya tabbata ga Ubangiji, da bai bar ki bā dangi na kusa ba, Allah ya sa ɗan ya yi suna a cikin Isra'ila.

Karanta cikakken babi Rut 4

gani Rut 4:14 a cikin mahallin