10 Ƙaunarki abar murna ce, ya budurwata, amaryata!Ƙaunarki ta fi ruwan inabi.Ƙanshinki ya fi kowane irin turare ƙanshi.
Karanta cikakken babi W. W. 4
gani W. W. 4:10 a cikin mahallin