W. W. 4:11 HAU

11 Zaƙin leɓunanki kamar zuma ne, ya budurwata,A gare ni harshenki madara ne da zuma.Tufafinki suna ƙanshi kamar turaren da yake cikin Dutsen Lebanon.

Karanta cikakken babi W. W. 4

gani W. W. 4:11 a cikin mahallin