W. W. 5:2 HAU

2 Ina barci, amma zuciyata na a farke,Sai na ji ƙaunataccena yana ƙwanƙwasa ƙofa.Buɗe mini in shigo, ƙaunatacciyata, budurwata, kurciyata,Wadda ba wanda zai kushe ki.Kaina ya jiƙe da raɓa,Gashina ya yi danshi da laimar ƙāsashi.

Karanta cikakken babi W. W. 5

gani W. W. 5:2 a cikin mahallin