W. W. 6:13 HAU

13 Komo, ki komo, ke Bashulamiya,Ki komo, ki komo domin mu ƙara dubanki.Me ya sa kuke so ku dubi Bashulamiya,Sa'ad da take taka rawar zamanin dā?

Karanta cikakken babi W. W. 6

gani W. W. 6:13 a cikin mahallin