W. W. 7:12 HAU

12 Za mu tashi da sassafe, mu duba kurangun inabi,Mu ga ko sun fara tohowa,Ko furanni sun fara buɗewa.Mu ga ko itatuwan rumman sun yi fure.A can zan bayyana maka ƙaunata.

Karanta cikakken babi W. W. 7

gani W. W. 7:12 a cikin mahallin