Yun 1:16 HAU

16 Sai matuƙan jirgin suka ji tsoron Ubangiji ƙwarai, har suka ba da sadaka, suka kuma yi wa'adi ga Ubangiji.

Karanta cikakken babi Yun 1

gani Yun 1:16 a cikin mahallin