Yun 1:17 HAU

17 Ubangiji kuwa ya umarci wani babban kifi ya haɗiye Yunusa. Yunusa kuwa ya yi yini uku da dare uku a cikin cikin kifin.

Karanta cikakken babi Yun 1

gani Yun 1:17 a cikin mahallin