Yush 10:1 HAU

1 Isra'ila kurangar inabi ce mai bansha'awaWadda yake ba da 'ya'ya da yawa.Ƙara yawan arzikinsu,Ƙara gina bagadansu.Ƙara yawan wadatar ƙasarsu.Ƙara kyautata ginshiƙansu.

Karanta cikakken babi Yush 10

gani Yush 10:1 a cikin mahallin