6 Za a kai ɗan maraƙin a AssuriyaDon a biya wa sarki haraji.Za a kunyatar da Ifraimu,Isra'ila kuwa za ta ji kunya saboda shawararta.
Karanta cikakken babi Yush 10
gani Yush 10:6 a cikin mahallin