Yush 11:11 HAU

11 Da sauri za su zo kamar tsuntsaye daga Masar,Kamar kurciyoyi daga ƙasar Assuriya,Zan komar da su gidajensu, ni Ubangiji na faɗa.”

Karanta cikakken babi Yush 11

gani Yush 11:11 a cikin mahallin