Yush 12:2 HAU

2 Ubangiji yana da magana game da mutanen Yahuza,Zai hukunta Isra'ila saboda hanyoyinta,Zai sāka mata gwargwadon ayyukanta.

Karanta cikakken babi Yush 12

gani Yush 12:2 a cikin mahallin