Yush 14:9 HAU

9 Duk wanda yake da hikima, bari ya fahimci abubuwan nan.Duk wanda yake da ganewa, bari ya san abubuwan nan,Gama hanyoyin Ubangiji masu gaskiya ne,Masu adalci kuwa za su yi tafiya a cikinsu,Amma masu zunubi za su yi tuntuɓe a kansu.

Karanta cikakken babi Yush 14

gani Yush 14:9 a cikin mahallin