Yush 2:12 HAU

12 Zan ɓata inabinta da itatuwan ɓaureWaɗanda take cewa, ‘Waɗannan su ne hakkinaWanda samarina suka ba ni.’Zan sa su zama kurmi,Namomin jeji su cinye su.

Karanta cikakken babi Yush 2

gani Yush 2:12 a cikin mahallin