Yush 2:18 HAU

18 “A waccan rana zan yi alkawariDa namomin jeji, da tsuntsaye,Da abubuwa masu rarrafe saboda Isra'ila.Zan kuma kakkarya baka da takobi,In kuma sa yaƙi ya ƙare a ƙasar,Sa'an nan za su yi zamansu lami lafiya.

Karanta cikakken babi Yush 2

gani Yush 2:18 a cikin mahallin