Yush 4:10 HAU

10 Za su ci, amma ba za su ƙoshi ba.Za su yi karuwanci, amma ba za su ƙaru ba.Gama sun rabu da Ubangiji don su bauta wa gumaka.

Karanta cikakken babi Yush 4

gani Yush 4:10 a cikin mahallin