Yush 4:13 HAU

13 Suna miƙa sadaka a bisa ƙwanƙolin duwatsu.Suna yin hadaya a bisa tuddai,Da kuma a gindin itacen oak, da aduruku, da katambiri,Domin suna da inuwa mai kyau.Don haka 'ya'yanku mata suke karuwanci,Surukanku mata suke yin zina.

Karanta cikakken babi Yush 4

gani Yush 4:13 a cikin mahallin