Yush 6:9 HAU

9 Kamar yadda mafasa sukan yi fakon mutum,Haka nan firistoci suka haɗa kansuDon su yi kisankai a hanyar Shekem,Ai, sun aikata mugayen abubuwa.

Karanta cikakken babi Yush 6

gani Yush 6:9 a cikin mahallin