1 “Sa'ad da zan warkar da mutanen Isra'ila,Sai zunubin Ifraimu da muguntar Samariya su bayyana,Gama suna cin amana.Ɓarawo yakan fasa, ya shiga,'Yan fashi suna fashi a fili,
Karanta cikakken babi Yush 7
gani Yush 7:1 a cikin mahallin