Yush 7:14 HAU

14 Ba su yi kuka gare ni da zuciya ɗaya ba,Sa'ad da suke kuka a gadajensu,Sun tsattsaga jikinsu domin abinci da ruwan inabi.Sun yi mini tawaye.

Karanta cikakken babi Yush 7

gani Yush 7:14 a cikin mahallin