Yush 8:1 HAU

1 Ubangiji ya ce, “Ki sa ƙaho a bakinki,Kamar gaggafa, haka maƙiyi ya kawo sura a kan ƙasar Ubangiji,Domin mutanena sun ta da alkawarina,Sun kuma keta dokokina.

Karanta cikakken babi Yush 8

gani Yush 8:1 a cikin mahallin