Yush 8:13 HAU

13 Suna jin daɗin miƙa hadayu don cin naman,Amma Ubangiji ba ya jin daɗinsu.Ubangiji zai tuna da muguntarsu,Zai hukunta su saboda zunubansu.Za su koma Masar.

Karanta cikakken babi Yush 8

gani Yush 8:13 a cikin mahallin