Yush 9:15 HAU

15 Ubangiji ya ce, “Kowace irin muguntarsu tana a Gilgal,A can na ƙi su!Saboda mugayen ayyukansu, zan kore su daga ƙasata,Ba kuma zan ƙaunace su ba.Dukan shugabanninsu 'yan tayarwa ne.

Karanta cikakken babi Yush 9

gani Yush 9:15 a cikin mahallin