Zak 12:13 HAU

13 Iyalin gidan Lawi za su yi makokinsu a keɓe, matansu kuma a keɓe. Iyalin gidan mutanen Shimai za su yi makokinsu a keɓe, matansu kuma a keɓe.

Karanta cikakken babi Zak 12

gani Zak 12:13 a cikin mahallin