Zak 4:6 HAU

6 Sa'an nan ya ce, “Wannan ita ce maganar Ubangiji zuwa ga Zarubabel cewa, ‘Ba da ƙarfi, ko iko ba, amma da Ruhuna,’ in ji Ubangiji Mai Runduna.

Karanta cikakken babi Zak 4

gani Zak 4:6 a cikin mahallin