Zak 4:7 HAU

7 ‘Mene ne kai, ya babban dutse? Za ka zama fili a gaban Zarubabel, zai kuwa kwaso duwatsun da suke ƙwanƙoli da sowa, yana cewa alheri, alheri ne ya kawo haka.’ ”

Karanta cikakken babi Zak 4

gani Zak 4:7 a cikin mahallin