Zak 7:5 HAU

5 in faɗa wa dukan mutanen ƙasar da firistoci, in ce, “Sa'ad da kuka yi azumi da baƙin ciki a watan biyar da na bakwai dukan shekarun nan saba'in, saboda ni ne kuka yi azumin?

Karanta cikakken babi Zak 7

gani Zak 7:5 a cikin mahallin