Zak 9:1 HAU

1 Ubangiji ya yi magana gāba da ƙasar Hadrak, da kuma gāba da Dimashƙu. Ubangiji ne yake lura da 'yan adam duk da kabilan Isra'ila.

Karanta cikakken babi Zak 9

gani Zak 9:1 a cikin mahallin