11 Ubangiji ya ce,“Ke kuma, saboda jinin alkawarina da yake tsakanina da ke,Zan 'yantar da waɗanda suke cikin rami,Waɗanda aka kama daga cikinki.
Karanta cikakken babi Zak 9
gani Zak 9:11 a cikin mahallin