Rom 10:15 HAU

15 Ta ƙaƙa kuma za su yi wa'azi, in ba aikarsu aka yi ba? Kamar yadda yake a rubuce cewa, “Yaya zai kasance a isowar masu kawo bishara!”

Karanta cikakken babi Rom 10

gani Rom 10:15 a cikin mahallin