Rom 10:14 HAU

14 Amma ta ƙaƙa za su yi addu'a ga wanda ba su gaskata da shi ba? Ta ƙaƙa kuma za su gaskata da wanda ba su taɓa ji ba? Ta ƙaƙa kuma za su ji, in ba mai wa'azi?

Karanta cikakken babi Rom 10

gani Rom 10:14 a cikin mahallin