Rom 11:33 HAU

33 Zurfin hikimar Allah da na saninsa da rashin iyaka suke! Hukunce-hukuncensa sun fi gaban bincikewa, hanyoyinsa kuma sun fi gaban bin diddigi!

Karanta cikakken babi Rom 11

gani Rom 11:33 a cikin mahallin