Rom 2:13 HAU

13 Don ba ta jin shari'ar kawai mutum yake samun kuɓuta ga Allah ba, sai dai masu aikata ta, su ne za su kuɓuta.

Karanta cikakken babi Rom 2

gani Rom 2:13 a cikin mahallin