Rom 2:14 HAU

14 In al'ummai, su da ba su da Shari'a, jikinsu ya ba su suka bi umarnin Shari'a, ko da yake ba su da Shari'ar, ashe kuwa, suna da shari'a ke nan.

Karanta cikakken babi Rom 2

gani Rom 2:14 a cikin mahallin