Rom 2:5 HAU

5 Amma ga shi, saboda ƙeƙasasshiyar zuciyarka marar tuba, kana nema wa kanka fushin Allah a ranar fushi, sa'ad da za a bayyana hukuncin Allah macancani.

Karanta cikakken babi Rom 2

gani Rom 2:5 a cikin mahallin