Rom 5:12 HAU

12 To, kamar yadda zunubi ya shigo duniya ta dalilin mutum ɗaya, zunubi kuwa shi ya jawo mutuwa, ta haka mutuwa ta zama gādo ga kowa, don kowa ya yi zunubi.

Karanta cikakken babi Rom 5

gani Rom 5:12 a cikin mahallin