Rom 5:11 HAU

11 Banda haka ma, har muna fariya da Allah ta wurin Ubangijinmu Yesu Almasihu, wanda ta wurinsa ne muka sami sulhun nan a yanzu.

Karanta cikakken babi Rom 5

gani Rom 5:11 a cikin mahallin