Rom 5:10 HAU

10 In kuwa tun muna maƙiyan Allah aka sulhunta mu da shi ta mutuwar Ɗansa, to, da yake an sulhunta mu, ashe kuwa, za a fi kāre mu ta wurin rayuwarsa ke nan.

Karanta cikakken babi Rom 5

gani Rom 5:10 a cikin mahallin