Rom 5:9 HAU

9 To, tun da yake a yanzu an kuɓutar da mu ta wurin jininsa, ashe kuwa, ta wurinsa za mu fi samun kārewa daga fushin Allah ke nan.

Karanta cikakken babi Rom 5

gani Rom 5:9 a cikin mahallin